Zuwa Yanzu Wannan Gurguwa Mai Tallar Ruwa Ta Samu Tallafin Sama Da Naira Milyan 14 A Wurin Al’umma (Hotuna)

0
183

Gurguwar mai suna Mary James ta kasance tana tallar ruwa ne a titin Oshodi dake jihar Lagos duk da lalurar nakasa da Allah ya yi mata.

Wanda hakan ya sa jama’a suka din yada hotunanta a kafafun sadarwa har ta kai ga ta samu wannan tallafi.

Kuma ta samu damar ganawa da wasu masu fada a ji a ciki da wajen jihar Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Facebook na Rariya.

Kuma ta samu damar ganawa da wasu masu fada a ji a ciki da wajen jihar Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin Fb na Rariya.

Tirkashi Budurwar da Bbc Hausa Tayi Hira Da Ita Takuma Ballo Wata Katobarar

Zuwa Yanzu Wannan Gurguwa Mai Tallar Ruwa Ta Samu Tallafin Sama Da Naira Milyan 14 A Wurin Al’umma (Hotuna)

What's On Your Mind?