A jiya mun kawo muku irin yadda ali jita ya ce yan Kannywood da yan arewa suma yankamata su fito suyi Zanga zanga kawai tunda suna yan kasa.
Wanda yayi bidiyo mai dauke da bayyani wanda duk zaku ga maganar dauke da martanin adam a Zango ya mayar masa.
Kalli ga bidiyon nan kasa.
Gunmen Release Kidnapped Kaduna School Student And Teacher
171 total views, 1 views today
Be the first to comment