Zanga-zanga Ta Barke A Inugu Kan Bacewar Fasto Mbaka

- Advertisement -

Zanga-zanga Ta Barke A Inugu Kan Bacewar Fasto Mbaka

Daga Sulaiman Ibrahim

Zanga-zangar Ta barke a Inugu Yayinda labari ya watsu kan bacewar Fasto Uba Mbaka

Mabiya coci da yawa solar fantsama kan titinan Inugu don yin zanga-zangar damuwa da nuna takaicinsu kan samun labarin bacewar daraktan ruhaniya na Ma’aikatar Adoration, Inugu, Rev Fr. Ejike Mbaka.

- Advertisement -