Zamanin #WUFF | Wani Dattijo Yayi Wuf da wata Kyakykyawar budurwa

0
67

Zamanin #WUFF | Wani Dattijo Yayi Wuf da wata Kyakykyawar budurwa

Wani dattijo wanda a misali yayi kusan shekara 60 da wani abu zaiyi wuff da budurwa yar ashirin da wani abu.

Sautin Murya : Hira da Saurayin da ya kashe budurwarsa Da Sihiri Saboda Ta Auri Wani

Daman hausawa sunce tsoho da kudi yaro ,yaro in ba kudi to ya kuma tsoho dattijan nan sai wuff suke da budare ya kamata su taimaka mana mu marar aure su musamu muyi amma sai wuff suke.

To bakomai dai a madadin ceo Hausaloaded da mabiyanta na wadanda amare fatan Alkhairi Allah ya bada zama lafiya.

Ga hotunan nan kasa.

Zamanin #WUFF | Wani Dattijo Yayi Wuf da wata Kyakykyawar budurwa

Zamanin #WUFF | Wani Dattijo Yayi Wuf da wata Kyakykyawar budurwa

Zamanin #WUFF | Wani Dattijo Yayi Wuf da wata Kyakykyawar budurwa

What's On Your Mind?