‘Yar shugaban kasan da ‘yar mataimakin shugaban kasan, solar nuna goyon bayan na su ne a shafukan su na sada zumunta da cewa suna so a kawo karshen Yan sanda Sars.
#EndSARS Daughters of President Buhari, Osinbajo join Protest
Wanda an fara wannan zanga zanga kusan kwana biyu a birnin tarayya abuja wanda Yanzu haka suna can sunayi inda abun har kafafafen sada zumunta ta dauki fushi.