Za A Fara Canja ’Yan Wasa Biyar A Kofin Zakarun Turai Da Na Europa

0
34

Hukumar kula da kwallon kafa ta nahiyar Turai UEFA, ta yi shelar amincewa da soma aikin dokar baiwa kungiyoyin kwallon kafa damar kara adadin ‘yan wasan da suke sauyawa ya yin fafata wasanni daga uku zuwa biyar domin saukakawa ‘yan wasan wahalar da suke sha.

Matakin na hukumar ta UEFA ya biyo bayan kammala taronta a birnin Budapest na kasar Hungray da ta yi a ranar Alhamis din data gabata bayan kammala wasan karshen da aka fafata tsakanin kungiyoyin Bayern Munchen da Sebilla a gasar Europena Large Cup akan kudurin dokar.

Za A Fara Canja ’Yan Wasa Biyar A Kofin Zakarun Turai Da Na Europa
UEFA ta ce dokar za ta soma aiki a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League da kuma Europa a bana sannan za’a yi amfani da dokar kara adadin canjin ‘yan wasan a ragowar wasannin sabuwar gasar Nations League, da kuma wasannin neman cancantar halartar gasar cin kofin kasashen Turai.

Sai dai hukumar ta UEFA ba ta sanya gasar cin kofin kasashen Turan ta bana da coronabirus ta tilasta dagewa ba, cikin wadanda za su amfana da sauyin hakan yana nufin za’a ci gaba da amfani da canjin ‘yan wasa uku a gasar kenan.

Masu horaswa da dama photo voltaic dade suna kiraye-kirayen kara adadin ‘yan wasan da suke da damar sauyawa a kowane wasa guda, domin rage gajiyar da ke addabar kungiya, musamman wadanda ke fafatawa wasanni masu yawa a ciki da wajen kasashensu.

A kwanakin baya hukumomin gasar firimiyar Ingila photo voltaic bada damar kungiyoyi su canja ‘yan wasa biyar domin hutar da ‘yan wasan bayan da aka koma hutun cutar Korona sai dai bayan kammala kakar wasan data gabata an mayar da dokar baya ta canja ‘yan wasa uku.

What's On Your Mind?