Wannan wani sabon bidiyo ne da matashin yaron nan da yayi fice ya fadi gaskiya akan irin abubuwan da ke faruwa a arewa ko a Nigeria musamman ga ‘ya’yan musulmai.
Wanda a cikin wannan bidiyo zaku ji irin yadda ya ragargaji mata masu shigar tsiraici a ranar bukinsu da nuna isa da izza da nuna su diyan manya manyan nigeria ne.
Bidiyo: Wallahi Babu Babban Shehu Da Zai Shiga Aljanna – Sheikh Kabiru Gombe
Ga bidiyon nan kasa.
382 total views, 1 views today
Be the first to comment