Bidiyo: Yaushe Dan Arewa Zai Gane Wannan Gaskiyar Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un Allah Yasa Mu Dace

- Advertisement -

Yaushe Dan Arewa Zai Gane Wannan Gaskiyar Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un Allah Yasa Mu Dace  Wannan bayyani da ankayi akan arewa gaskiya yana da kyau mu yan arewa mu tashi tsaye.  Wanda gaskiya akwai kalubali sosai wanda muna barci ya kamata mu tashi mu farka musan inda anka dosa da zanga zanga endsars.  Ga bidiyon nan kasa.

Yaushe Dan Arewa Zai Gane Wannan Gaskiyar Innalillahi Wa’inna Ilaihirraju’un Allah Yasa Mu Dace Wannan bayyani da ankayi akan arewa gaskiya yana da kyau mu yan arewa mu tashi tsaye.

HOTUNA: Garin Jos Ba Lafiya! Fadan Addini Ya Barke har An Bankawa Masallaci Wuta

Wanda gaskiya akwai kalubali sosai wanda muna barci ya kamata mu tashi mu farka musan inda anka dosa da zanga zanga endsars.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -