Yau dai Limamin Wuff Ya Bayyana Yadda sunkayi Da Matarsa Da zai Mata Kishiya Tana sabuwa Amarya

Karshen tika tik yau kam malam ali yayiwa mutane bayyanin yadda sunka zanta da matarsa wanda yayi wuff da hajiya ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram.

Ga yadda jawabin yake.

Yau dai Limamin Wuff Ya Bayyana Yadda sunkayi Da Matarsa Da zai Mata Kishiya Tana sabuwa Amarya

“KE MAI TSANTSAR HAKURI CE.

Lokacinda nasameta dazancan Karin aure tabani goyon baya Dari bisa dari,nasameta nace da ita inasan zankara aure, mamakin abunda yafito daga bakinta shine abunda yasakani hawaye. Toh mijina bazan hanaka abunda Allah ya halarta makaba, fatana nidai karka manta dani domin auren dazakayi, matukar kananan a matsayin mijina wanda yakesona har cikin zuciyarsa to babu shakka ina tayaka farinciki dakuma addua Allah yabaku zaman lafiya.kaji tsoron Allah kayi adalci tsakaninmu karka fifita wata akan wata. Kasani mutane xasuyi magana akan bamu Dade dayin aure ba amma gashi zaka kara wani auren, to komadai mene za’ace karka saka damuwa aranka kaji mijinah, abunda kawai nakesonka dashi shine duk abunda xakayi kayishi domin Allah,
musamman aure.

Alaramma Ahmad Sulaiman Ya Gabatar Da Addu’a Mai Ratsa zuciya Wajen Ta’aziyyar Mahaifiyar Sheikh Kabiru Gombe – Bidiyo

View this post on Instagram

KE MAI TSANTSAR HAKURI CE😥. Lokacinda nasameta dazancan Karin aure tabani goyon baya Dari bisa dari,nasameta nace da ita inasan zankara aure, mamakin abunda yafito daga bakinta shine abunda yasakani hawaye. Toh mijina bazan hanaka abunda Allah ya halarta makaba, fatana nidai karka manta dani domin auren dazakayi, matukar kananan a matsayin mijina wanda yakesona har cikin zuciyarsa to babu shakka ina tayaka farinciki dakuma addua Allah yabaku zaman lafiya.kaji tsoron Allah kayi adalci tsakaninmu karka fifita wata akan wata. Kasani mutane xasuyi magana akan bamu Dade dayin aure ba amma gashi zaka kara wani auren, to komadai mene za'ace karka saka damuwa aranka kaji mijinah, abunda kawai nakesonka dashi shine duk abunda xakayi kayishi domin Allah, musamman aure. daukar kudi nayi nabata alokacin, domin tunanina akanyi hakan gaduk wata wadda za'a karo mata abokiyar zama, , take abunda yafito daga bakinta shine, kajika kaima (CELE), , ba wannan nakeso kabaniba, , abu daya zakabani yafimin komai, , shine kabani kalmarka guda daya, , wato bazaka taba barinaba duk wuya kuma duk dadi. Wannan shine burina agareka, , kasani ina kaunarka matukar kauna kuma domin Allah. Walh mijinah harga Allah na amince da aurenka, kuma bazan taba daga maka hankaliba har abada, , zantayaka da addu'a akan Allah yasanya zaman lafiya a tsakaninmu baki daya. Ina kaunarka.😍😍 Inanan tare dake matata abar alfaharina, , kinsanyawa zuciyata nazari dakuma jin tsoron barinki arayuwata.domin nasan rashinki gareni rashine na matar Aljannah, , wadda duk wani mai hankali zaiso yasamu. Allah yayi miki albarka yadaga darajarki duniya da lahira, , inanan tare dake a matsayin matata har abada insha Allah.

A post shared by Sahir Abdoul 🇳🇬 (@official_sahirabdoul) on

daukar kudi nayi nabata alokacin, domin tunanina akanyi hakan gaduk wata wadda za’a karo mata abokiyar zama, , take abunda yafito daga bakinta shine, kajika kaima (CELE), , ba wannan nakeso kabaniba, , abu daya zakabani yafimin komai, , shine kabani kalmarka guda daya, , wato bazaka taba barinaba duk wuya kuma duk dadi. Wannan shine burina agareka, , kasani ina kaunarka matukar kauna kuma domin Allah. Walh mijinah harga Allah na amince da aurenka, kuma bazan taba daga maka hankaliba har abada, , zantayaka da addu’a akan Allah yasanya zaman lafiya a tsakaninmu baki daya.

Ina kaunarka.

Inanan tare dake matata abar alfaharina, , kinsanyawa zuciyata nazari dakuma jin tsoron barinki arayuwata.domin nasan rashinki gareni rashine na matar Aljannah, , wadda duk wani mai hankali zaiso yasamu.
Allah yayi miki albarka yadaga darajarki duniya da lahira, , inanan tare dake a matsayin matata har abada insha Allah.”

Yau dai Limamin Wuff Ya Bayyana Yadda sunkayi Da Matarsa Da zai Mata Kishiya Tana sabuwa Amarya

 186 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1389 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*