Yaro Da Kudi.. : Kalli Bidiyon Zafaffan Motocin Biyu Da Sarkin Waƙa Nazir Ya Yage a Leda

0
55

Yaro Da Kudi.. : Kalli Bidiyon Zafaffan Motocin Biyu Da Sarkin Waƙa Nazir Ya Yage a Leda

Nazir M Ahamd sarkin waka ya sanya hotunan motoci biyu wanda suke burge shi sosai a shafin na Instagram inda yace.

“Solar bani sha’awane sai nake so ku bani shawara please”.

Sheikh Ja’afar Na Daga Cikin Hazikan Mutane 60 Da Allah Ya Albarkaci Nijeriya Da Su

Wanda kowa yayi ta fadi albarkacin bakinsa sai gashi kwatsam Sarkin waka Nazir M Ahamd yayi abin mamaki ya sayo dukan motocin wanda zaku ganin bidiyonsu yana budewa domin a a tayashi addu’a inda ya wallafa kamar haka

“Wanda ya dogara ga Allah Allah zai isarmasa akan komai. Alhamdulillah *ان ینصرکم الله فلا غالبلکم*”.

 

What's On Your Mind?