Yarinyar Da Aka Yankewa Gaba (Farji) Ta Warke (Hotuna)

0
156

Na San ba ku manta da wata yarinya da wasu azzalumai suka yankewa gaba a jihar Bauchi ba, to Alhamdulillah ta warke da taimakon Gwabnan Bauchi Dakta Bala Muhammad (Kauran Bauchi) wanda ya dauki nauyin kula da jinyarta a asibitin Malam Aminu Kano.

Almajiran Abduljabbar sun roki Gwamna Ganduje ya bude masa masallaci ko dan Watan Ramadan

ya ubangiji Allah ka sakawa wannan bawa na ka da alkairi, Allah ya faranta masa duniya da lahira amin.

Hausaloaded ta samu wannan labari ne daga shugaban Assist Basis wato Fauziyya d suleman ce na wallafa wannan labari a shafinta.

What's On Your Mind?