Yar uwata da ta zo min zaman jego ta yi wuff da mijina, Matar aure

0
29

Yar uwata da ta zo min zaman jego ta yi wuff da mijina, Matar aure

Kamar yadda ta bayyana, bayan isowar ‘yar uwarta, sai ta fara wata boyayyar alaka da mijinta.

Babu dadewa kuwa ‘yar uwarta ta samu juna biyu kuma mijin ta ne ya dirka mata, The Nation ta wallafa. Mu kuka majiyarmu ta ruwaito daga Legit

Cike da alhini tare da tashin hankali ta dinga rokon ‘yar uwarta da ta bar mata mijinta, amma ‘yar uwar ta ce bata san wannan ba.

Da Zinar Wuri Gara Auren Wuri! kalli Hotunan Pree-wedding Na Amarya Da Ango

Babu jimawa mijinta ya sanar da ita shirinsa na auren ‘yar uwarta, wanda hakan ta faru.

Mahaifiyar yara hudu ta ce a halin yanzu tana da ‘ya’ya hudu yayin da ‘yar uwarta da ta aure mijinta ke da ‘ya’ya uku.

Mahaifiyar yara hudu ta ce a halin yanzu tana da ‘ya’ya hudu yayin da ‘yar uwarta da ta aure mijinta ke da ‘ya’ya uku.

What's On Your Mind?