Yanzu yanzu! Zahraddeen Sani ya yiwa Ummi Zeezee Martani kan cewa da tayi Muslmi basu da tausayi [Bidiyo]

0
370

Yanzu yanzu! Zahraddeen Sani ya yiwa Ummi Zeezee Martani kan cewa da tayi Muslmi basu da tausayi

A jiya jaruma ummi zee zee tayi wani dogon rubutu akan abunda ya faru da ita tayi wassu marasa daraja wanda take cewa arnan kudancin kasar nan sunfi musulmai tausayi.

Hakan yasa mutane da dama basuji dadin wannan kalaman nata ba har takai ga jarumi zaharadin sani ya mata zazzafar martani yanzun nan

Ga faifen Bidiyo anan kasa ku kalla;

What's On Your Mind?