Sautin Murya : Yanzu yanzu! Kungiyar Moppan ta Kara karor Rahama Sadau Karo Na Biyu

0
88

Da zafi zafinta kungiyar moppan ta sake jadda korar jaruma ragama sadau daga kungiyar Kannywood sanadiyyar sanya hotunan tsiraici har da ya jawo kalaman batanci ga fiyayen halitta Annabi Muhammad s.a.w.

Yanzu yanzu! Kungiyar Moppan ta Kara karor Rahama Sadau Karo Na Biyu

Wanda zakuji yadda bayyanin ya fito wanda zaku saurar kuji domin jin inda nuka kai matsaya akan lamarin rahama sadau.

Rahama Sadau Yi Abunki kowa Yana da Yancin Yin duk abinda Yaso – Aisha Yesufu

Ga bidiyon nan kasa.

 403 total views,  1 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here