Yanzu- Yanzu : An farwa masu zanga-zangar SARS da harbi ana kona motocinsu a Abuja (Bidiyo)

0
82

Yanzu- Yanzu : An farwa masu zanga-zangar SARS da harbi ana kona motocinsu a Abuja

Rahotanni daga babban birnin tarayya Abuja na cewa masu zanga-zangar SARS solar tashi da fargici a safiyar, Litinin inda aka far musu da harbi.

Bidiyo: Alhamdulillah!! Jami’an Tsaro Sunyi Nasarar Cafke Matasan Da Suka Adabi kano

A cikin wani Bidiyo da ya bayyana ana iya jin yanda wani ke cewa solar kawo mana hari gashi suna kona motocin mu amma ba matsala dan gyaran Najeriya ne.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

 248 total views,  2 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here