Budiyo: Yanzu Naziru Sarkin Waka Ya Saki Sabon Sako Bayan Dawowarsa Gida

Yanzu Naziru Sarkin Waka Ya Saki Sabon Sako Bayan Dawowarsa Gida

Wannan shine Maganar farko ta sarkin waka nazir m Ahamd da yayi bayan dawowar gda yau da marecan nan.

Wanda yayi magana mai kyau cikin natsuwa wanda ba’a zaton yayi irin wannan magana amma sai gashi yayi wanda zaka fahimci cewa tabbas magana jari ce.

Budiyo: Cikakkiyar Hirar Naziru Sarkin Waka Da Yan Jarida Bayan Dawowarsa Gida

Wanda yayi godiya ga Allah da ya sanya shi cikin wannan jaraba Allah ya bashi ikon cinta.

Tabbas duk rayuwar dan adam akwai kalubali sosai a cikin ta wanda baka san ta inda zata fito maka ba.

Ga bidiyon nan kasa.

 100 total views,  5 views today

About M. Jamiu 673 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply