Bidiyo: Yanzu Akayi Nasarar Kama Me Sayarwa Da ‘Yan Ta’adda Baburan Hawa Da Tsadar Gaske

0
191

Yanzu Akayi Nasarar Kama Me Sayarwa Da ‘Yan Ta’adda Baburan Hawa Da Tsadar Gaske

Wannan mutum mai suna Alh salisu mai shakaru 50 wanda anka kama yana sayen kaya daga kano daga ace zuwa kwalin bajaj.

Kalubalen Dake Gaban Shirin COVAX

Ankama shi ne a jahar kano wanda zakuji irin yadda suke kaiwa yan ta’adda wanda suke sayarwa yan ta’addan da tsadda sosai.

Hausawa dai kance waka a bakin mai ita tafi dadi zakuji irin yadda kuke kaiwa yan ta’addan.

What's On Your Mind?