Yansanda sun kama matashin da ya yanke al’aurar yarinya ‘yar shekaru 6 a Bauchi

0
47

Jami’an tsaron ‘yansanda a jihar Bauchi sun kama wani matashi, Adamu Abdulra’uf dake Gandu Jama’are dan kimanin shekaru 20 da zargin yanke al’aurar wata yarinya me shekaru 6 dan Yin tsafi.

Kamar Yadda Hutudole na ruwaito .Kakakin ‘yansandan Jihar, Ahmad Muhammad Wakili ne ya bayyana haka ranar Juma’a, 1 ga watan Janairu shekarar 2020 inda yace an kama Adamu ne bayan da aka kai musu korafinsa.

Yansanda sun kama matashin da ya yanke al’aurar yarinya ‘yar shekaru 6 a Bauchi

Yace an garzaya da yarinyar Asibiti inda Likitoci suka tabbatar da cewa an yanke mata al’aura dalilin haka aka kama Adamu wanda kuma ya amsa laifinsa.

2021 ! kudi Masu Gidan Rana Tayi wuff Da Uban wasu Pree-wedding pictures

Yace sun hada baki ne da wani Abdulkadir Wala Haladu wajan aika-aikar amma shi ya tsere.
Yace ana kan binciken lamarin.

What's On Your Mind?