Hotuna: Yanda aka lalata Ofishin Mansurah Isah da wawushe abinda ke ciki a Kano

- Advertisement -

Yanda aka lalata Ofishin Mansurah Isah da wawushe abinda ke ciki a Kano

Tsohuwar tauraruwar fina-finan Hausa,Mansurah Isah ta bayyana cewa, a yau ta samu zuwa ofishinta dake Airport Highway a Kano amma ta tarar a lalatashi sannan an wawushe duk abinda ke cikinsa.

Tace babu dadi saboda komai an kwashe.

Ta bayyana hakane ta shafinta na Instagram inda ta yi rokon taimakon Allah akan Lamarin. Muna fatan Allah ya mayar da Alheri.

- Advertisement -