‘Yan Majalisar Walikai Ta 9 Da Suka Mutu Akan Karagar Mulki

0
135

‘Yan Majalisar Walikai Ta 9 Da Suka Mutu Akan Karagar Mulki

kasa da shekara biyu da kaddamar dasu a watan Yuni na shekara 2019, majalisar waklita ta 9 ta rasa mambobin ta har mutum 6, na baya bayan nan shi ne wanda ya rasu a ranar 6 ga watan Maris 2021.

Dan majalisa daga jihar Neja mai suna, Jafaru Iliyasu Auna, shi ne na garko da Allah ya karbi rayuwar sa a cikin ‘yan majalisar wanda ya rasu a ranar 2 ga watan Disamba 2019 kusan kasa da wata 6 da kaddamar da su.

Auna ya rasu ne a babbar asibitin Maitama da ke Abuja bayan gajeruwar rashin lafiya, kafin rasuwarsa yana wakiltar mazabar Rijau/Magama na jihar ta Neja.
Da yake tabbata da labarin rasuwar, wani dan majalisar daga jihar Neja, Hon. Sa’idu Musa Abdullahi, ya ce, marigayin ya dawo daga wata tafiya da tai zuwa garin Legas ne Allah ya karbi rayuwarsa a washe gari.

FAGEN GAWO

Bayan kwanaki 28 da rasuwar Auna sai kuma wani dan majalisar mai wakiliatr mazabar Garki-Babura ta jihar Jigawa a majalisar wakilai, Mohammed Adamu Fagen Gawo ya riga mu gidan gaskiya, ya kuma rasu ne a kasar Dubai, ta United Arab Emirate (UAE).

Marigayi Fagen Gawo, mai shekara 74 a duniya ya rasu ne a ranar 30 ga watan Disamba 2019, daga wata cuta da ta addabi kafafuwarsa.

Marigayi Fagen Gawo yana wa’adinsa na biyu ne a majaisar wakilai kafin Allah ya yi masa rasuwa.

PRESTIGE OSSY

Haka kuma a watan Fabrairu na shekara 2021, wani dan majalisa mai tashe mai suna Hon. Status Ossy, wanda yake wakiltar mazabar Aba North/Aba South ya rasa ransa.

A sanarwa da kaninsa mai suna, Chukwu Nnanna, da kuma daraktan kwamitin yakin neman zabensa, George Ezikpe, solar bayyana cewa dan majalisar ya rasu ne a ranar 6 ga watan Fabrairu 2021 a kasar Jamus yana mai shekara 56 a duniya.

Mayakan Boko Haram sun kai hari kananan hukumomi 2 a Borno, sun sheke mutane

Duk da cewa, wasu al’umma mazabar sa solar bayyana cewa ya rasu kusan makonin da suka wuce kafin a sanar da rasuwar nasa, amma ofishin yakin neman zabensa solar kara tabbatar da cewa lallai a ranar 6 ga watan Fabrairu, 2021 ya rasa ransa.

HASSAN-KILA

Kusan kasa da wata daya da rasuwar Ossy sai aka samu labarin rasuwar shugaban kwamitin majalisar wakilai mai lula da harkokin kwastam, Hon. Yuguda Hassan-Kila, ya kuma rasu ne a ranar four ga watan Maris 2021, a asibitin kasa da ke Abuja.

Hon. Hassan-Kila na wakultar mazabar Gwaram ta jiihar Jigawa ne a majalisar wakilai, ya kuma zama mutum na biu day a rasa ransa daga jihar Jigawa a majalisar wakilai bayan rasuwar Hon. Muhammad Adamu Fagen Gawo, wanda ya rasu a watan Disamba 2019.

Marigayin dan jami’iyyar APC ne yana kuma wa’adi na biyu ne a majalisar wakilai, dan asalin garin Kila da ke karamar hukumar Gwaram ta jihar Jigawa.

Kafin shigaesa harkar siyasa, ma’aikacin hukumar Kwastam ne inda ya har ya taba zama Kwamtrola na Kwastam.

HARUNA MAITALA

dan majalisa mai wakiltar mazabar Jos North/Bassa, Hon. Haruna Maitala, his son Jafaru,da mai taimaka masa da kuma direbansa solar rasa rans a wata mummuna hatsari da ta auku a ranar Juma’a.

Mr Abdulkadir Abubakar, wani mataimakin san a musamman ya tabbatar da rasuwar tare da sauran mutanen a kan hanyarsu daga Jos zuwa Abuja.

ALIYU LERE

A makin da ta gabata ne kuma aka sanar da rasuwar wano dan majaliusa mai wakiltar mazabar Lere daga jihar Kaduna, mai suna Hon. Suleiman Aliyu Lere.
Marigayin mai shekara 53, a duniya ya rsu ne ranar Talata da rana a babbar asibitin Barau Dikko da ke Kaduna bayan ya fi fama da rashin lafiya.

Shugaban majalisar Hon. Femi Gbajabiamila, ya rantsar das hello a watan Janairu bayan day a samu nasara a kotu kan sihihin wanda ya lashe zaben da aka gudanar a sekarar 2019, inda kotu ta yi watsi da wanda aka ayyana ya lashe zaben mai suna Lawal Adamu na jami’iyyar PDP.

An haifeshi a shekarar 1968, ya kuma samu nasarar mallakar digirin digirgi kan harhar inginiya da bangaren harkar Banki.

What's On Your Mind?