‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Jinya Biyu A Kaduna, Matafiya 18 A Oyo

0
83

‘Yan Bindiga Sun Sace Ma’aikatan Jinya Biyu A Kaduna, Matafiya 18 A Oyo

Kwanaki biyu da sace daliban jami’ar Greenfield da ke jihar Kaduna ‘yan bindigar photo voltaic kara afkawa a ranar Alhamis zuwa wani asibiti tare da sace wasu ma’aikatan lafiya a babban asibitin jihar da ke karamar hukumar Kajuru.

Shugaban karamar hukumar Kajuru, Cafra On line on line casino, ya yi kira ga jama’a su kwantar da hankali tuni an fara gudanar da bincike kan ma’aikatan lafiya biyu da aka sace.

A wani rahoton kuwa, akalla matafiya 18 ne aka sace a yankin Igbo-ora da ke Ibarapa a jihar Oyo, kamar yadda The Nation ta ruwaito.

Wadanda aka sace din fasinjoji ne da ke cikin motar bas mai daukan mutane 18. A halin yanzu ba a san sunayen mutanen da ke cikin motar ba.

An yi kokarin tabbatar da afkuwar lamarin daga bakin rundunar ‘yan sandan jihar Oyo amma hakan ya ci tura.

What's On Your Mind?