‘Yan Bindiga Sun Farmaki Tawagar Gwamnan Benuwe

0
97

‘Yan Bindiga Sun Farmaki Tawagar Gwamnan Benuwe

Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe ya tsallake rijiya da baya a ranar Asabar yayin da wasu ‘yan bindiga suka yi wa ayarin motocin sa kwanton-bauna a garin Tyomu, mai nisan kasa da kilomita 20 daga Makurdi, babban birnin jihar Benuwai, yayin da su ke dawowa daga hanyar Gboko.

Bidiyon mummunan kisan da jami’an tsaro sukawa Fulanin da suka kai hari a Naija, sun yanke musu hannaye, al’aura da ciki, Hanjinsu a Waje

A cewar Sakataren yada labarai na gwamnan, Mista Terver Akase, ‘yan bindigan sun bude wuta ne kan ayarin gwamnan yayin da suke kan hanyarsu ta tafiya.

Ya kara da cewa gwamnan ya sha da kyar.

Cikakkun bayanai za suzo daga baya.

What's On Your Mind?