‘Yan Bindiga Sun Afka Bauchi, Sun Lalata Kayayyakin Sadarwa

0
118

‘Yan Bindiga Sun Afka Bauchi, Sun Lalata Kayayyakin Sadarwa

Gwamnatin jihar Bauchi ta ce wasu ‘yan bindiga daga jihar ta Yobe solar shigo cikin kananan hukumomi hudu na jihar kuma solar lalata Na’u’rorin sadarwa a karamar hukumar Gamawa domin su samu damar aikata munanan ayyukansu cikin sauki.

Sakataren Gwamnatin Jihar, Alh. Sabiu Baba, ya bayyana hakan a ranar Litinin a wani taron manema labarai a gidan gwamnatin da ke Bauchi bayan taron tsaro da aka gudanar tsakanin gwamnan da shugabannin hukumomin tsaro na jihar.

What's On Your Mind?