Yadda zaka hada layinka Na Etisalat Da Katin Shedar Dan Kasa NIN

0
102

Kamfanin Etisalat solar fito da tsari biyo wajen duk wanda yan malaki katin shedar dan kasa da zai hada shi da lambar NIN domin gujewa umurnin gwamnatin tarayya akan rufe layinda za’a.

Yadda zaka hada layinka Na Etisalat Da Katin Shedar Dan Kasa NIN

Ga hanyoyin guda biyu kamar haka:

1.A shiga web site din su na musamman akan hada layin su da NIN, shine:
https://9mobile.com.ng/nin

2. Ga na biyu ga wanda zaifi sauki ko ga masu karamar waya *200 * 8#

Sai ka bi abinda zasu nuna maka har zuwa wurin da zaka saka lambar NIN naka.

Allah ya bada Sa’a Amen.

AWOOF: Latest MTN NG Free Browsing Cheat For Psiphon PRO VPN For The Year 2020

English Model

Etisalat has issued a system for anybody with a nationwide identification card to be linked to a NIN to evade the federal authorities’s order to shut the road.
Listed below are two methods:

1. Go to their particular web site on connecting their line with NIN, it’s:
https://9mobile.com.ng/nin

2. For the second which is simpler or for the smaller ones * 200 * 8 #

Then observe the directions to indicate you the place to enter your NIN quantity.

God bless you Amen.

What's On Your Mind?