MUST WATCH: Bidiyon Yadda Wata Ƴar Maɗigo Ke Roƙon Abokiyar Lalatarta Data Tuba Karta Barta

0
242

na sai miki mota dan faranta miki rai, me kika gani a wajen namiji?

Bidiyon wasu ƴan maɗigo ya watsu sosai a shafikan sada zumunta, inda aka ga ɗaya daga ciki wadda kamar itace magajiyar na roƙon abokiyar masha’ar tata cewa kada ta barta.

Yadda Wata Ƴar Maɗigo Ke Roƙon Abokiyar Lalatarta Data Tuba Karta Barta

An jita tana gaya mata cewa na sai miki mota dan kimin abinda nake so amma banga abinda kika hango a wajan namiji ba kike son barina.

Ita dai wadda ta tubar taƙi tsayawa inda ta kama gabanta tace aure zata je ta yi, an ji magajiyar ta na cewa ina sonki.

Kalli Bidiyon Yadda ‘Yan Sanda Fulanin Su ka kame Fulanin da ba su da laifi ba daidai ba

Wasu rahotanni solar bayyana cewa lamarin ya farune a kasar Ghana, kalli yadda bidiyon yake.

What's On Your Mind?