Bidiyo: Yadda Wanda Yazo Na Daya Ya Nuna Farin Cikinsa Cikin Dandazon Yan mata (Gasar Rarara)

  • Yadda Wanda Yazo Na Daya Ya Nuna Farin Cikinsa Cikin Dandazon Yan mata Gasar wakar Dogara ya Dawo Da Rarara ya sanya

Ko a wannan lokaci dai fahad dance da ke jos sune sunka zo na Farko a wannan gasar wakar dogara ya dawo ta rarara inda yace Kyautar Mota fahad dance group jos Ahmad shanawa ne shine ya zamo daraktan bidiyon da sunkayi na wannan gasa.

Yadda Wanda Yazo Na Daya Ya Nuna Farin Cikinsa Cikin Dandazon Yan mata

Wanda kuma a wannan zabi anyi tun daga na farko har zuwa na 20 amma bakin na 10 zuwa ashirin zasu samu kyautar dubu dari.

Ga bidiyon nan kasa.

Mummunan hatsarin mota ta halaka rayuka 10, wasu 30 sun jikkata

 358 total views,  1 views today

About M. Jamiu 1120 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*