Bidiyo: Yadda Matar adam A Zango Ta Hada mishi gagarumin Bikin “Birthday” Dinsa

Wannan wani irin kayatacen bidiyo ne wanda sophia Matar jarumi adam a zango hadamishi liyafa.

Wanda kuma sunka taka rawa sunka chashe sosai a wajen bukin kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo da munka zo muku da shi.

Yadda Matar adam A Zango Ta Hada mishi gagarumin Bikin “Birthday” Dinsa

Ga bidiyon chasun su a wajen da matarsa na hada mai gami da taka rawa.

Ba’a Kafa Nigeriya Don Gina Kasa Da Bunkasa Al’umma Ba – Aminu Ala

 525 total views,  3 views today

About M. Jamiu 426 Articles
Hausa News Editor & Sport Director

Be the first to comment

Leave a Reply