Yadda Mahaifina ya kasance yana yin lalata da ni tsawon shekaru – Budurwa Fatima Ta Koka

0
19

Wata budurwa mai shekaru mai suna Fatima Usman, yar shekaru 20 da haihuwa ta zargi mahaifinta da yin lalata da ita na tsawon shekaru a Owo dake jihar Ondo.

Yadda Mahaifina ya kasance yana yin lalata da ni tsawon shekaru - Budurwa Fatima Ta Koka

Subhannallah: Kalli Bidiyon yar, auta tasaki wasu zafafan hotunan ta dasuka bawa kowa mamaki

Fatima ta bayyana hakane a cikin wani bidiyo da ta saka masa sunan mahaifinta wato “Usman Momoh Sani”, ma’aikaci a wata babbar jami’a a jihar.

Fatima tace mahaifinta yana mata barazanar kisa idan har ta gayawa wani.

Zakuji cikakken bayani a cikin bidiyo:

 354 total views,  3 views today

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here