Yadda kafatanin Jaruman Kannywood sukayi Dandazo a gurin bada kyautukan gasar wakar yahya bello

- Advertisement -

bello Gwamnan kogi da yake so fitowa takarar President 2023 a karkashin jam’iyyar Apc wanda sunan wannan wakar itace “garkuwar matasa” da ankayi challenge akanta.

Wanda a karkashin kamfanin daraktan mawakan siyasa a karkashin jam’iyyar Apc ne ya dauki nauyin yi tare da abokanan aikinsa, wanda an yi kyautar motoci da napep da babur dai sauran kyauta kamar yadda zaku gani a cikin wannan bidiyo.

- Advertisement -