Yadda Gwamna Zulum Ya Tsira Daga Harin Boko Haram

- Advertisement -

A ranar Asabar da ta gabata ce, Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum, ya sake tsallake wani farmakin na ‘yan kungiyar masu tayar da kayar baya ta Boko Haram,

Zulum, wanda tawagarsa ta fada cikin wani kwantan bauna na mayakan masu tayar da kayar bayan a wajajen garin Baga, a ranar Alhamis, wannan shi ne karo na biyu da yake tsallake irin wannna farmakin, wannan karon domin gwamnan yana yin tafiyar na sho c period Jirgin sama, amma dai yawan wadanda suka rasa rayukansu a lokacin farmakin daga tawagar Gwamnan rahotanni solar nu na cewa solar kai 30, a sabanin mutane 15 da aka bayar da sanarwarsu tun da farko.

Yadda Gwamna Zulum Ya Tsira Daga Harin Boko Haram

Majiyoyin tsaro solar tabbatar wa cibiyar yada labarai ta Agence France Presse, cewa yawan wadanda suka rasa ran na su ya kai mutane 30, 12 daga cikinsu jami’an ‘yan sanda ne, biyar kuma daga cikinsu jami’an Soji ne, sai jami’an hukumomin gwamnati guda hudu, da wasu fararen hula guda tara.

A halin yanzun dai ya zama al’adar Gwamna Zulum yin tafiya ta Jirgin sama a duk lokacin da yake da nufin ziyartar sashen na arewacin Jihar ta Borno, a sabili da matsalar ta masu tayara da kayar baya.
Wata majiya ta kusa ta ce, “wannan bas hello ne karo na farko ba da Gwamnan yake yin tafiyarsa ta Jirgin saman Sojoji tun daga lokacin da masu tayar da kayar bayan suka kai wa gwamnan farmaki wani lokaci a baya a sashen arewacin na Borno.

Karanta: An kama mawakin da yayi ma video tsaraicin maryam booth da dezell waka

Rundunar ‘yan sandan Jihar ta Borno ta bayar da sanarwar kai harin a kan tawagar ta Gwamnan wanda mayakan masu tayar da kayar bayan suka kai masa, a inda rundunar ta ce an kashe mutane 11, wasu kuma 13 suka jikkata, rundunar ta ce 8 daga cikin mamatan duk jami’an ‘yan sanda ne, uku kuma mayakan sa kai ne na farar hula.

‘Yan sandan solar kuma tabbatar da cewa Gwamnan ya yi tafiyar na shi ne ta Jirgin saman Soji, amma dai akwai wasu jami’an gwamnatin tarayya da na Jiha, da wasu wakilan majalisar dokokin Jihar a cikin tawagar da masu tayar da kayar bayan suka kai wa farmaki.

Jami’an gwamnatin solar hada da wani Sanata mai wakiltar mazabar arewacin Borno, Abubakar Kyari, wakilan majalisar wakilai ta kasa da suka hada da, Mohammed Monguno da Bukar Kareto, wadanda suke wakiltan Marte, Monguno, Nganzai, da Mobbar Kukuwa, Guzamala, Abadam, a majalisar wakilai ta tarayya.

A cikin sanarawar da Kwamishinan ‘yan sandan Jihar ya fitar a ranar Asabar, tana cewa ‘yan sanda solar sha alwashin ba za su yi kasa a gwiwa ba har sai solar bayar da dukkanin tsaron da al’ummar Jihar suke bukata a kowane lokaci.

- Advertisement -