A cikin wannan sautin Murya da Majiyarmu ta samu daga tashar youtube mai suna ‘tsakar gida’ inda sunka fadi abinda Dj ab ya fadi akan rushe sars a fadin kasar nan.
Wanda ya abun ya dauki Cece tsakanin sa da sauran na Nigeria abun baiyi dadi ba.
BIDIYO: Hamisu Breaker – Dawo Dawo Masoyiya (Official Video 2020)
Wanda a mu nan arewancin Nigeria muna da matsalar tsaro sosai wanda yana da kyau a dubi wannan maganar tasa.
Ga sautin murya nan ku saurara ga alamar faifan bidiyo.
269 total views, 1 views today
Be the first to comment