Yadda Bayan Saurayi na ya Gama Lalata Da Ni, yana Kawo Abokansa su Bashi ₦500 Su Ma suyi – Budurwa

0
44

Wannan wani bidiyo ne da ankayi hira wata budurwa a jahar kaduna tana bada labarin yadda saurayinta ke lalata da ita har ya kawo abokanansa su bashi ₦500 suyi.

Gagarumar sarƙaƙiya a kan mutuwar mai aikin wata mata a Kano

Wanda har yarinyar tayi ciki ta fadi cewa tana iya kwana ukku ko fiye a gidansu saurayin nata.

Kuma ita yarinyar ta fadi wadanda suke biyarta sunkai takwas yayinda kuma shi saurayin yace sunfi haka.

Ga bidiyo nan ku saurara kuji.

What's On Your Mind?