Yadda Ƴar fim Tayi Murnar Cika Shekaru 2 Ba Tare Da Yin Jima’i Ba

0
74

Fitacciyar ƴar wasan kwaikwayo ta Nollywood Uche Ogbodo tace rayuwarta ta yi matuƙar sauyawa saboda ta daina yin jima’i.

Yadda Ƴar fim Tayi Murnar Cika Shekaru 2 Ba Tare Da Yin Jima’i Ba

Uche mai kimanin shekaru 34, da ke zawarci da ɗanta ɗaya, ta yabi kanta da cewa ta yi mamakin yadda ta kwashe shekaru biyu cur ba tare da yin jima’i ba. Ta kara da cewa har kumari ma tafi a halin yanzu.

(*2*)

Uche Ogbolo tace “Tsawon wannan lokacin ban kusanci wani namiji ba, abin ya yi matukar burgeni da na ɗauki wannan matakin, kuma jikina na yin kyau“. Inji Uche kamar yadda ta bayyana a shafinta na sada zumunta Majiyarmu ta samu daga idon Mikiya.

What's On Your Mind?