Xi Ya Aikawa Takwaransa Na Isra’ila Sakon Ta’aziyya Bayan Hadarin Turereniya

0
63

Xi Ya Aikawa Takwaransa Na Isra’ila Sakon Ta’aziyya Bayan Hadarin Turereniya

Daga CRI Hausa

Jiya 1 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya aikawa takwaransa na kasar Isra’ila Reuven Rivlin sakon ta’aziyya bayan aukuwar hadarin turereniya mai tsanani a kasar, inda ya nuna juyayi mai zurfi ga wadanda suka rasa rayuka yayin hadarin, a madadin gwamnatin kasar Sin da kuma al’ummar kasar, kana ya isar da ta’aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayuka da wadanda suka ji rauni.(Mai fassarawa: Jamila daga CRI Hausa)

What's On Your Mind?