#Wuff Wani Matashi Ya Shiga Soyayyar Wata Hajiya Wanda Har Tayi Martani Akan Maganarsa

0
269

Wani Matashi da bamu san sunansa ba ya yi magana kamar haka

“Inasonta har cikin Zuciyata zanta posting har sai taga sakona I like you my Love”.

Shine ita kuma hajiya Jamila Ibrahim tayi masa martani kamar haka.

“Ku gaya masa duk inda yake wai na Amince zan Aureshi basai yasa a nemoni ba …

Yazo da iyayensa da sadakin da abunda akeyi na aure.

Musha ruwa lafiya“.

#Wuff! Hussaini Genty Zaria yiwa Adam a Zango wankin babban bargo akan Ummi Rahab (Takwara Ummi)

Wanda nan ta matashi tayi mata martani cewa.

“Hauwa Abubakar Sai kace dagaske Allah bazaki iya aurenshi ba azumi kike kirantse”

Sai ta mayar mata da martani kamar haka zaku gani a cikin hoton nan.

What's On Your Mind?