#Wuff! Hussaini Genty Zaria yiwa Adam a Zango wankin babban bargo akan Ummi Rahab (Takwara Ummi)

0
104

A yau ne Majiyarmu tayi kicibis da wani labari wanda wani Matashi ya nuna sha’awarsa na neman auren ummi rahab wanda tayi Movie din Takwara Ummi wanda adam a zango ne ya fito uba a gurinta.

Matashin ya wallafa a shafinsa na sada zumunta kamar haka

Yanzu-yanzu: Buhari ya sallami Buratai, da sauran hafsosin tsaro, ya nada sabbi

“Kawu Adam Zango ance kai ka riƙe yarinyar nan, to ina barar neman aurenta… Saura kuma girma ya faɗi na ji kayi wuff da ita don baka da girma sai na jikin ka.”

#Wuff! Hussaini Genty Zaria yiwa Adam a Zango wankin babban bargo akan Ummi Rahab (Takwara Ummi)

Ku kasance da mu domin jin amsar da jarumin zai baiwa wannan yaro

What's On Your Mind?