Hotuna: Wuff! Ango Suleman Da Amaryarsa Ba’amurikiya Sun Keta Hazo

0
23

Ango suleman isah mijin janne solar kita hazo wanda zaku gani a cikin hotunan Wanda wannan keta hazon ya wallafa ne a shafinsa na fb.

Sai dai wannan tafiyar zuwa Abuja ne koda can zasu wuce bamu sani ba,amma hausaloaded duk ta samu wani labari zata sanar daku.

ASUU ta janye yajin aikinta na tsawon wata tara a Najeriya

Ga hotunan nan a kasa.

What's On Your Mind?