Wayyo Allah!! Haqiqa Abinda Wadannan Mata Sunkayi wa jagora Kwankwaso zai baku tausayi

0
55

Wannan wani masoyan Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ne sunkayi akan rasuwar mahaifinsa wanda tabbas rashin uba babban abu mai ciwo ne a Duniya koda yake wanda yafi sonshi shine ya karbi abinsa.

Sabon Casun Hamisu Breaker Wanda Ya Girgiza Dubban mutane

A madadin hausaloaded da mabiyanta suna mika Ta’aziyyar su zuwa ga dr Rabi’u Musa Kwankwaso da iyalinsa gaisuwar Ta’aziyya Allah ya jikansa da rahama Amen.

Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

What's On Your Mind?