Aisha Yusuf wanda tayi zara wajen zanga zanga endsars wanda tayi suna a Nigeria a cikin wannan harka.
A jiya ne anka ga wani bidiyon ta tana rura wutartar tashin hankali akan yan arewa su fito suma suyi zanga zanga sai gashi yau a wannan bidiyo tana nuna tayi Nadamar wannan zanga zanga ko miye dalili yana cikin wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa.
Supply: Hausaloaded
345 total views, 1 views today
Be the first to comment