WATA SABUWA | Yanzu Kam Lokacin Tsige Shugaba Buhari Ya Yi – Inji Dr Idris Ahmed ( Dan Gani kashenin Buhari)

0
50

WATA SABUWA | Yanzu Kam Lokacin Tsige Shugaba Buhari Ya Yi - Inji Dr Idris Ahmed ( Dan Gani kashenin Buhari)

Wani Dr dan gani kashenin Buhari mai suna Idris Ahmed ya bayyana cewa yanzu kam lokaci ya yi da ‘yan Majalisu da Sanatoci zasu tsige shugaba buhari, domin a yanzu buhari ya zama musifa ga al’ummar Najeriya.

Bidiyo: Hira Da Shugaban Kasa Buhari Akan Daliban Da Aka Sace A Kankara Bayan An Sake Su

Akan haka Idris ya yi kira ga al’umma da su matsawa Sanatocinsu da ‘yan Majalisunsu lamba don ganin solar goyi bayan tsige shugaba buhari tunda ya kasa cika alkawurranda ya dauka. Sannan kuma jefa al’umma a ciki mawuyacin hali.

Kafin wannan lokaci dai Idris Ahmed ya kasance daya daga cikin manyan daktocin Najeriya dake zaune a kasashen waje masu tsananin kaunar shugaba buhari da kuma nuna masa soyayya.

https://web.facebook.com/idris.ahmed.3388630/posts/3503538149735567

Now is the time to impeach President Buhari - Dr Idris Ahmed

What's On Your Mind?