Wata sabuwa ! Wani Matashi Ya Kashe Kansa Akan Budurwa

0
34

Wani matashi dake karatu a jami’ar gwamnatin tarayya dake birnin Dutse a jihar Jigawa, ya kashe kansa saboda budurwar sa ta yaudare sa, matashin yana karatun bangaren lissafi wato “arithmetic”

Innalillahi Wa’inna Illaihirraju’un Kalli Cikakken Barnar Da Aka Yiwa Hausawa a kasuwar shasha Oyo

Wata majiya ta bayyana cewar matashin ya kashe kansa ne sakamakon yaudarar da budurwar wacce take karatun IJMB a makarantar tayi masa.

Wanda wani matashi ne mai suna uthamann a shafin twitter ya wallafa wanann labari inda zaku gani tayya mutane sunkayi ta fadin albarkacin bakinsu wasu na fadin akan wannan mumunar zai kashe kansa, su kuma mata na kariyar kalaman da maza ke yiwa wannan budurwa.

Allah yasa mu cika da imani amen.

What's On Your Mind?