Wata sabuwa! Sharariyar blogger Linda Ikeji Mai Bilyoyin Naira Na Neman mijin Aure

0
98

Wata sabuwa! Sharariyar blogger Linda Ikeji Mai Bilyoyin Naira Na Neman mijin Aure

Shahararriyar marubuciya a yanar gizo,

Kuma Mai Bilyoyin daloli Linda Ikeji ta ce duk da cewa tana rayuwa kamar yadda take buri, amma har yanzu tana neman miji.

An Rage Wa Babban Hafshin Soja mukami saboda ya fadi gaskiya Akan Yaki Da Boko Haram

Ta bayyana hakan ne a wani sako da ta wallafa a shafin ta Instagram lokacin da ta saka hoton kayan da ta samu na sabuwar shekarar, Wanda Suka hada da mota Vary Rover Autobiography na 2020,

da tsohuwar motarta, Bentley Mulsanne,

duk da cewa ta yabawa kanta da karfin gwiwa amatsayin mai cin gashin kanta da kuma son kanta

Ta rubuta kamar Haka rayuwar mafarkina… bisa ka’idojin kaina! # RR2020 #BentleyMulsanne. # mataanlikelinda.

Nayiwa kainaka Mai karfi. Mai zaman kansa. Amma har yanzu ina neman miji sha… “mai shekara 40 ta rubuta. Inji ta.

To sai muce Allah ya bawa Mai rabo Sa’a…

What's On Your Mind?