Wata Sabuwa ! Malam Ali Na Kwana Casa’in Yayiwa Malamin nan marar Tsoro Bin Kasim Martani akan Sakin Aure a Fim

Wata Sabuwa ! Malam Ali Na Kwana Casa’in Yayiwa Malamin nan marar Tsoro Bin Kasim Martani akan Sakin Aure a Fim

Wannan wani sabon martani ne da malam ali kwana Casa’in yayiwa bin kasim martani da cewa shi ba karyata dr Bashir aliyu umar da yayi fatawa akan sakin aure a movie.

MUSIC + VIDEO: Sabuwar Wakar Momee Gombe – So Duniya (Official video 2021)

Wanda bin kasim yayiwa wannan dan wasan kwaikwayo sakon cewa wannan ba babinsu bane yana da kyau subi a Hankali.

Wanda shine shima yau limamin wuff yayi nasa gashi nan ku saurara.

 357 total views,  3 views today

About M. Jamiu 1378 Articles
Muhammed Jamiu is a Head Editor at Mobilized9ja (M9JA). He has been publishing for 8 years and focused more on Local/World News, Nigeria Music & Video all in English and Hausa Language.

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*