Bayan sarkin waka yayi martani akan irin abubuwan da ya fadi cewa yaji Abduljabar yana fadi yace ko yan sha’i basa haka amma sai gashi an samu wani a garin kano yana cin zarafin manzon Allah da sahabbansa.
Bidiyo: Kalli izzar so episode 36 daga bakori tv
Wanda shine yana samun barazana iri irin daga magoya bayan Abduljabar shi naziru inda ya fito yayi magana a idon duniya domin asan yadda abun yake.
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.