Bidiyo: Wata sabuwa ! Ankore Ni Daga Kannywood – Daga Bakin Tijjani Asasse

0
135

A yanzu nan majiyarmu ta samu wani bidiyo wanda jarumi tijjani asasse ke furtawa da kansa cewa an koreshi daga Kannywood ko mai yayi zafi haka.

Innalillahi – Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima – Sheikh Asadus sunnah – Bidiyo

Wata sabuwa ! Ankore Ni Daga Kannywood - Daga Bakin Tijjani Asasse

Wanda abun kuma ya dawo na korar mutane daga masana’antar Kannywood wanda bayanzu ne farau ba amma ko shi kuma tijaniyya Asasse yayi ?.

Ga bidiyon nan kasa sai ku saurara ku ji.

https://youtu.be/L05_yAyWJnw

What's On Your Mind?