Wasu Kyawawan Ɗabi’u Da Suke Karfafa Zamantakewar Aure

- Advertisement -


Ga Dukkan Ma’Aurata Ko Masu Niyar yin Aure ya Kamata Kusan da Wannan Domin Yaada matukar Muhimmanci.

Wasu Kyawawan Ɗabi’u Da Suke Karfafa Zamantakewar Aure
1: Yiwa Juna kyankyawan zato

2: Samun lokacin tare kuna tattaunawa

3: Yin shawara da juna akan abunda ya shafi rayuwarku

4: Yiwa juna uzuri

5: Samar da kyankyawar sadarwa a tsakanin ku

6: Gujewa kwaiwayon rayuwar wasu

7: Hana magulmata samun samun damar shiga tsakaninku

8: Baiwa juna hakƙoƙi

9:Mutunta ra’ayin juna da basu kauce hanya ba.

10: Rashin boyewa juna sirri.

Allah Ya Ganar Damu Gaskiya Albarkacin Fiyayyen Halitah.

- Advertisement -