Wani mutum ya kashe maƙwabcinsa ana sauran kwana 6 aurensa

0
123

Yahoo Boy Arrested With His Girlfriend’s Corpse In Delta

Wani mutum ya hada baki da abokansa ya halaka makwabcinsa daf da aurensa a jihar Kwara

Bayan halaka makwabcin, solar kuma sace Naira miliyan 1.2 daga asusun bankinsa sannan suka nemi iyalansa su biya kudin fansa

Kakakin rundunar yan sandan jihar Kwara, Ayayi Okasanmi ya tabbatar da afkuwar lamarin inda ya ce solar kama wasu a halin yanzu

Wani ma’aikatan Hukumar Inshorar Lafiya na Kasa, NHIS, a asibitin koyarwa na Jami’ar Ilorin, Olokose Oluwasola Ojo ya gamu da ajalinsa kwanaki shida kafin aurensa, Every day Belief ta ruwaito.

Makwabcinsa mai suna Mohammed tare da abokansa ne suka halaka Ojo mai shekaru 30 da yan kai saboda suyi tsafi da shi.

Wadanda ake zargi matsafa ne solar yi gunduwa-gunduwa da jikinsa solar cire wasu sassa sannan suka saka a cikin buhu kamar yadda yan sanda suka gano sannan suka kai gawar asibitin UITH.

An kuma gano cewa wadanda ake zargin solar watsa wa gawarsa acid saboda kada ta yi wari a unguwar.

Yan uwansa solar tafi asibitin na UITH a ranar Talata solar karbi gawarsa domin a tafi da shi garinsu a jihar Ondo a yi masa jana’iza.

Yan bindiga sun kashe shugaban wasu Fulani a jihar Kaduna

Wanda abin ya faru da shi ya bawa wanda ake zargin N350,000 domin ya siyo masa shanu uku da za a yi amfani da su yayin auren amma shi da tawagarsa suka tare shi a hanyar Patigi suka kashe shi.

Maharan solar kwace katin ATM dinsa solar cire Naira miliyan 1.2 daga asusun bakinsa sannan daga bisani suka nemi iyalansa su biya Naira miliyan 12 kudin fansa.

Kakakin yan sandan jihar Kwara, Ajayi Okasanmi ya ce, “Mun fara bincike a kan lamarin sannan mun kama wasu mutane, abin da kawai zan iya cewa a yanzu kenan.”

A wani labarin daban kun ji cewa ‘yan sanda a jihar Kano solar ceto wata yarinya mai shekaru 15, Aisha Jibrin, da iyayenta suka kulle ta a daki tsawon shekaru 10 a Darerewa Quaters a karamar hukumar Fagge ta jihar Kano.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan Kano, Abdullahi Kiyawa cikin sanarwar da ya fitar a ranar Talata ya ce mahaifiyarta Rabi Muhammad tana hannunsu amma mahaifinta ya tsere.

Mai magana da yawun rundunar yan sandan Kano, Abdullahi Kiyawa cikin sanarwar da ya fitar a ranar Talata ya ce mahaifiyarta Rabi Muhammad tana hannunsu amma mahaifinta ya tsere.

What's On Your Mind?