Mummunan Labari: Wani mutum ya kashe iyayensa yanzun nan – HOTUNA

0
59

Ana zargin wani mutum da kashe mahaifinsa da mahaifiyarsa yau Lahadi a garin Nsukka dake jihar Abia.

Majiyar 24/7 Hausa, ta ruwaito lamarin ya faru ne a kauyen Mkporogwu Iheakpu_Awka dake kudancin Igbo Eze a Nsukka  Tuni dai jami’an tsaro suka tasa keyarsa zuwa ofishinsu.

Wani mutum ya kashe iyayensa yanzun nan

Majiyarmu ta samu wannan labari daga shafin dokin karfe

Bidiyo: Tofah Anzo Wajen!! Kalli Yadda Wani Ustazun Dan Izalah Yake Rera Wakar Sunnah Akan Mumbarin Wa’azi

Wani mutum ya kashe iyayensa yanzun nan

Wani mutum ya kashe iyayensa yanzun nan

 

What's On Your Mind?