Innalillahi – Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima – Sheikh Asadus sunnah – Bidiyo

- Advertisement -

Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima – Sheikh Asadus sunnah

Sheikh Yusuf musa asadus sunnah yayi takaitaccen bayyani akan masu kiran wanda yayi wani sabon Allah ya tsine masa fasiki ne.

Bidiyo: Tabbas Ran Malam Ya Baci Matuka Akan Wannan Abu.. Kuka Ba Shine Tuba Ba

Wallahi Duk Wanda Ya Tsinewa Rahama Sadau Fasiki Ne Shima - Sheikh Asadus sunnah

Shin ko miye dalilin fadin malam a wannan nasiha sai ku kalla domin jin hujojjin da malam ya kawo domin saurare.

Ga bidiyon nan kasa.

- Advertisement -