Daman dai duk irin wannan abu ya faru rashida abdullahi Mai Sa’a tana daya daga cikin jaruman matan Kannywood da suke tofa albarkacin bakinsu idan irin wannan abu ya faru a Nigeria musamman arewancin nigeria.
Sautin Murya : Gaskiyar Yadda Anka Kashe Manoma 110 A Jahar Borno
Wanda zaku ji irin yadda tayi kira da martani wanda tayi hakan ne cikin fushi.
Ga bidiyon nan kasa.